Fassara da Mai rawaitowa: Musa Sunusi Ahmad. Marubuci: Olugbenga Adanikin. A ranar Laraba, 28 ga watan Goma, 2020, kafafen yad’a labarai da dama a Najeriya ne suka rawaito cewa Ngozi Okonjo-Iweala ta zama shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya WTO. …
SEVERAL Nigerian publications on Wednesday, October 28, 2020, reported that Ngozi Okonjo-Iweala has emerged as the Director-General of the World Trade Organisation (WTO). Okonjo-Iweala was a former Minister of Finance as well as Coordinating Minister of the Economy in Nigeria. …