Bidiyon dake nuna jami’an EFCC na cin zarafin soja ya yadu

Share

Wani bidiyo dake nuna rikicin wasu jami’an hukumar binciken masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) da wasu mutane biyu cikin kakin soja ya karade yanar gizo.

Most Read

Recent Checks