An binciki kalaman manyan yan siyasar Nijeriya lokacin zaben gwamna a Imo, Kogi da Bayelsa

Share

Wasu sanannun yan siyasa a Nijeriya sun yada labaran karya kafin, yayin da kuma bayan zabukan da akayi a jihohin Bayelsa, Imo da kuma Kogi da akayi a ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023.

Most Read

Recent Checks